

Aƙalla mutum 21 sun mutu, yayin da wasu da dama suka jikkata bayan da gobara ta tashi a wani babban gini mai tsawo a Delhi. ...
Jam’iyyar ADC a Jihar Kano ta zargi Shugaba Bola Ahmed Tinubu da nuna wariya wajen tafiyar da harkokin tsaro tsakanin Arewa da Kudu. Shugaban jam’iyyar na...
Kungiyar Kwadago ta Najeriya NLC ta ayyana goyon bayanta ga yajin aikin da mambobin Kungiyar Malamai ta NUT ke yi a halin yanzu sakamakon tabarbarewar tsaro...
Gwamnan Jihar Oyo, Seyi Makinde, ya bayyana cewa sama da jami’an rundunar tsaro ta Amotekun 200 ne suka rasa rayukansu yayin yaki da matsalolin tsaro a...
Hukumar kula da ayyukan jinkai ta Majalisar Dinkin Duniya OCHA ta ce tashin hankali mai nasaba da ayyukan ƴan bindiga ya tilasta wa mutum sama da...
Kungiyar malamai ta kasa ta umarci malaman makarantun firamare da sakandare a jihar Oyo su shiga yajin aiki daga yau Litinin har sai abin da hali...
Hukumar hana Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Najeriya NDLEA ta ce, ta kama manyan harsasai guda 380 irin na sojoji a Jihar Kaduna, tare da...
Tsohon Ministan Harkokin Waje, Yusuf Tuggar, ya yi watsi da sakamakon zaben fidda gwani na gwamnan APC a Jihar Bauchi, inda tsohon gwamna Mohammed Abubakar ya...
Shugaba Bola Tinubu ya tura wata babbar tawaga ta gwamnati zuwa ƙauyukan Esiele da Yawota da ke yankin Ogbomoso a Jihar Oyo bayan sace ɗalibai da...
Sanata Aishatu Binani ta samu tikitin takarar gwamnan jihar Adamawa a jam’iyyar NDC. Hakan dai na zuwa ne bayan yarjejeniyar masalaha da suka yi da...