

Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, zai gabatar da jawabi ga zaman haɗin gwiwar Majalisar Dattawa da ta Wakilai a ranar 12 ga Yuni, a wani ɓangare...
Majalisar wakilan Nijeriya ta bukaci Gwamnatin Tarayya da hukumomin tsaro su kara kaimi wajen ceto dalibai da malamai da aka sace a jihohin Oyo da Borno,...
Ƙungiyar kare haƙƙin ɗan Adam ta Amnesty International ta yi Allah-wadai da kisan aƙalla mutane 17 da ‘yan bindiga suka yi a ƙauyen Dangulbi da ke...
Ministan Babban Birnin Tarayya Abuja, , ya tabbatar wa malamai da iyalan waɗanda aka sace cewa gwamnati na ci gaba da aiki tare da hukumomin tsaro...
Hukumar tsaron farin kaya ta ƙasa (NSCDC) reshen jihar Kano ta kori wasu jami’an sa-kai biyar daga aiki bisa zargin rashin ɗa’a, rashin ƙwarewar aiki da...
Majalisar Dattawan Najeriya ta yi Allah-wadai da sace ɗalibai da malamai da aka yi a jihar Oyo, tana mai bayyana lamarin a matsayin mummunan hari ga...
Aƙalla mutum 13 ne aka kashe a jerin hare-haren da Rasha ta kai wa wasu biranen Ukraine ta hanyar amfani da jirage marasa matuƙa da makamai...
Hukumar kula d aikin hajji ta kasa NAHCON ta ce za a fara jigilar mahajjatan kasar nan daga gobe Laraba. Shugaban Sashen Kula da Jiragen Sama...
Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya karɓi sabon shugaban kasar Benin Romuald Wadagni, a gidansa da ke Ikoyi a birnin Legas ranar Litinin. A cewar Fadar...
Gwamnatin jihar Kano ta tabbatar da kudurinta na kawo karshen matsalar rashin ruwan sha da al’ummar jihar ke fuskanta, ta hanyar kammala manyan ayyukan gyaran hanyoyin...