Bidiyo – Freedom Radio Nigeria https://freedomradionig.com ...Muryar Jama'a Fri, 15 Dec 2023 15:51:06 +0000 en-GB hourly 1 https://i0.wp.com/freedomradionig.com/wp-content/uploads/2019/09/Freedom-Kano-e1568718728160.png?fit=32%2C32&ssl=1 Bidiyo – Freedom Radio Nigeria https://freedomradionig.com 32 32 166714237 Rashin ilimi ne ya hana yan Kwankwasiyya fahimtar yaren Kotu- Muttaka Darma https://freedomradionig.com/rashin-ilimi-ne-ya-hana-yan-kwankwasiyya-fahimtar-yaren-kotu-muttaka-darma/ https://freedomradionig.com/rashin-ilimi-ne-ya-hana-yan-kwankwasiyya-fahimtar-yaren-kotu-muttaka-darma/#respond Fri, 15 Dec 2023 15:51:06 +0000 https://freedomradionig.com/?p=51073 Dan siyasar nan a nan Kano Muttaka Darma, ya bayyaana rashin ilimi a matsayin babban dalilin da hana magoya bayan darikar Kwankwasiyya fahimtar yaren Kotu dangane da dambarwar shari’ar zaben gwamnan Kano.

Shiga adireshin da ke kasa domin kallo da sauraron tattaunawar da Freedom Radio ta yi da shi.

https://www.youtube.com/watch?v=1DqR5jhAN2Y

]]>
https://freedomradionig.com/rashin-ilimi-ne-ya-hana-yan-kwankwasiyya-fahimtar-yaren-kotu-muttaka-darma/feed/ 0 51073
Gwamnatin Gawuna Gwamnatin Alheri ce- Ahmad A.K https://freedomradionig.com/gwamnatin-gawuna-gwamnatin-alheri-ce-ahmad-a-k/ https://freedomradionig.com/gwamnatin-gawuna-gwamnatin-alheri-ce-ahmad-a-k/#respond Fri, 15 Dec 2023 15:26:22 +0000 https://freedomradionig.com/?p=51067 Matashin nan na jam’iyyar APC Ahmad A.K, ya bayyana cewa, Gwamnatin Gawuna gwamnatin Alheri ce wadda babu ramuwar gayya a tare da ita.

Shiga adireshin da ke kasa domin jin tattaunawar tasa.

https://www.youtube.com/watch?v=eWPH9XW3JIk

]]>
https://freedomradionig.com/gwamnatin-gawuna-gwamnatin-alheri-ce-ahmad-a-k/feed/ 0 51067
Shirin Mu Kyakyata https://freedomradionig.com/shirin-mu-kyakyata/ https://freedomradionig.com/shirin-mu-kyakyata/#respond Tue, 12 Dec 2023 15:32:37 +0000 https://freedomradionig.com/?p=51070 Domin sauraren shirin Mukyakyata, danna adireshin da ke kasa.

https://www.youtube.com/watch?v=USRD_7AKIJs

]]>
https://freedomradionig.com/shirin-mu-kyakyata/feed/ 0 51070
Shirin Yanci da Rayuwa na 20/11/2023 https://freedomradionig.com/shirin-yanci-da-rayuwa-na-20-11-2023/ https://freedomradionig.com/shirin-yanci-da-rayuwa-na-20-11-2023/#respond Mon, 20 Nov 2023 09:37:31 +0000 https://freedomradionig.com/?p=50840

Shirin Yanci da Rayuwa na Wannan Makon 20/11/2023 tare da Aisha Bello Mahmud.

Latsa adireshin da ke kasa domin sauraren cikakken shirin

]]>
https://freedomradionig.com/shirin-yanci-da-rayuwa-na-20-11-2023/feed/ 0 50840
Al’ummar Kano za su yi farin ciki da mulkin Gawuna -Sheikh Badaru https://freedomradionig.com/alummar-kano-za-su-yi-farin-ciki-da-mulkin-gawuna-sheikh-badaru/ https://freedomradionig.com/alummar-kano-za-su-yi-farin-ciki-da-mulkin-gawuna-sheikh-badaru/#respond Mon, 20 Nov 2023 07:20:32 +0000 https://freedomradionig.com/?p=50837 Mutanen jihar Kano za su yi farin ciki da mulkin Alhaji Nasiru Yusuf Gawuna, domin lokaci ya yi da za a dora jihar a kan saiti, cewar Sheikh Badaru Kano.

Ga cikakkiyar hirarsa da Freedom Radio.

https://www.youtube.com/watch?v=-VnCgi2YRdI

]]>
https://freedomradionig.com/alummar-kano-za-su-yi-farin-ciki-da-mulkin-gawuna-sheikh-badaru/feed/ 0 50837
Yan APC ku ji tsoron Allah- Engr. Muhammad Kabir https://freedomradionig.com/yan-apc-ku-ji-tsoron-allah-engr-muhammad-kabir/ https://freedomradionig.com/yan-apc-ku-ji-tsoron-allah-engr-muhammad-kabir/#respond Mon, 20 Nov 2023 05:57:44 +0000 https://freedomradionig.com/?p=50834 Ya kamata Yan jam’iyyar APC ku ji tsoron Allah, kada ku ci hakkin talakawa.

Engr. Muhammad Kabir Musa magoyin bayan jam’iyyar NNPP ne ya bayar da wannan shawara.

Latsa adireshin da ke kasa domin kallon tattaunawarsa da Freedom Radio.

https://www.youtube.com/watch?v=d21XcOI8N9k

]]>
https://freedomradionig.com/yan-apc-ku-ji-tsoron-allah-engr-muhammad-kabir/feed/ 0 50834
Jawabin Gawuna da Ganduje bayan samun nasara a Kotun Daukaka Kara https://freedomradionig.com/jawabin-gawuna-da-ganduje-bayan-samun-nasara-a-kotun-daukaka-kara/ https://freedomradionig.com/jawabin-gawuna-da-ganduje-bayan-samun-nasara-a-kotun-daukaka-kara/#respond Fri, 17 Nov 2023 16:07:56 +0000 https://freedomradionig.com/?p=50815 Dan takarar gwamnan Kano a zaben bana na jam’iyyar APC Alhaji Nasiru Yusuf Gawuna, da Shugaban Jam’iyyar APC na kasa Dakta Abdullahi Umar Ganduje, sun magantu bayan samun nasara a kotun daukaka kara a yau Juma’a.

Latsa adireshin da ke kasa domin sauraron maganganun nasu.

https://www.youtube.com/watch?v=-0wEdTAoMZs

]]>
https://freedomradionig.com/jawabin-gawuna-da-ganduje-bayan-samun-nasara-a-kotun-daukaka-kara/feed/ 0 50815
Rikici ya barke tsakanin Fulani da Manoma a Dambatta https://freedomradionig.com/rikici-ya-barke-tsakanin-fulani-da-manoma-a-dambatta/ https://freedomradionig.com/rikici-ya-barke-tsakanin-fulani-da-manoma-a-dambatta/#respond Fri, 17 Nov 2023 06:47:15 +0000 https://freedomradionig.com/?p=50819 Wani mummun rikici da ya kaure tsakanin Fulani da Manoma a garin Mai Gamji da ke yankin karamar hukumar Dambatta a jihar Kano.

Rahotonni sun tabbatar da cewa manoma da dama sun jikkata sakamakon wannan rikici har ma da zargin rasa ran mutum guda.

Latsa adireshin da ke kasa domin kallon cikakken rahoto kan wannan batu,

https://www.youtube.com/watch?v=tQSv2udg1LA

]]>
https://freedomradionig.com/rikici-ya-barke-tsakanin-fulani-da-manoma-a-dambatta/feed/ 0 50819
Shirin Daga Kannywood tare da Jaruma Rahama Neja https://freedomradionig.com/shirin-daga-kannywood-tare-da-jaruma-rahama-neja/ https://freedomradionig.com/shirin-daga-kannywood-tare-da-jaruma-rahama-neja/#respond Thu, 16 Nov 2023 11:21:02 +0000 https://freedomradionig.com/?p=50776 Danna adireshin da ke kasa domin kallon cikakken shirin.

https://www.youtube.com/watch?v=wVKqoNgQc78

]]>
https://freedomradionig.com/shirin-daga-kannywood-tare-da-jaruma-rahama-neja/feed/ 0 50776
Ban yi wani bidiyon Badala ba- Sahir Abdul https://freedomradionig.com/ban-yi-wani-bidiyon-badala-ba-sahir-abdul/ https://freedomradionig.com/ban-yi-wani-bidiyon-badala-ba-sahir-abdul/#respond Thu, 16 Nov 2023 09:07:51 +0000 https://freedomradionig.com/?p=50779 “Ban yi wani bidiyon Badala ba, mummunar fahimta aka yi mun, amma fadakarwa na yi”, cewar dakataccen jarumi Sahir Abdul.

 

Danna adireshin kasa domin kallon cikakkiyar hirar.

https://www.youtube.com/watch?v=8NmJDtsp61I

 

]]>
https://freedomradionig.com/ban-yi-wani-bidiyon-badala-ba-sahir-abdul/feed/ 0 50779