Duniyar Mu A Yau – Freedom Radio Nigeria https://freedomradionig.com ...Muryar Jama'a Thu, 14 Sep 2023 14:56:23 +0000 en-GB hourly 1 https://i0.wp.com/freedomradionig.com/wp-content/uploads/2019/09/Freedom-Kano-e1568718728160.png?fit=32%2C32&ssl=1 Duniyar Mu A Yau – Freedom Radio Nigeria https://freedomradionig.com 32 32 166714237 Hotunan magoya bayan NNPP da suka gudanar da Sallah da addu’o’i a Kano https://freedomradionig.com/hotunan-magoya-bayan-nnpp-da-suka-gudanar-da-sallah-da-adduoi-a-kano/ https://freedomradionig.com/hotunan-magoya-bayan-nnpp-da-suka-gudanar-da-sallah-da-adduoi-a-kano/#respond Thu, 14 Sep 2023 14:56:23 +0000 https://freedomradionig.com/?p=50043 Magoya bayan jam’iyyar NNPP mai mulki ke gudanar da Sallah da addu’o’i kenan a unguwar Nai’bawa.

]]>
https://freedomradionig.com/hotunan-magoya-bayan-nnpp-da-suka-gudanar-da-sallah-da-adduoi-a-kano/feed/ 0 50043
Duniyarmu A Yau: Tattaunawa kan gasar cin kofin duniya da ake yi a Qatar https://freedomradionig.com/duniyarmu-a-yau-tattaunawa-kan-gasar-cin-kofin-duniya-da-ake-yi-a-qatar/ https://freedomradionig.com/duniyarmu-a-yau-tattaunawa-kan-gasar-cin-kofin-duniya-da-ake-yi-a-qatar/#respond Thu, 24 Nov 2022 17:11:09 +0000 https://freedomradionig.com/?p=46444 A cikin shirin na wannan ranar an tattaunawa kan Gasar cin Kofin Duniya (World Cup) da ake tsaka da fafatawa a kasar Qatar.

Bakin sun hada da Mai fashin baki kan Siyasar Duniya da tattalin arziki Dr Abbati Bako da Shugaban masu horar da ‘yanwasa Alhaji Ibrahim Gwadabe (Minta).

]]>
https://freedomradionig.com/duniyarmu-a-yau-tattaunawa-kan-gasar-cin-kofin-duniya-da-ake-yi-a-qatar/feed/ 0 46444
Duniyarmu A Yau: Tattaunawa kan gudunmawar da malaman addini ka iya bayawa a zaben 2023 https://freedomradionig.com/duniyarmu-a-yau-tattaunawa-kan-gudunmawar-da-malaman-addini-ka-iya-bayawa-a-zaben-2023/ https://freedomradionig.com/duniyarmu-a-yau-tattaunawa-kan-gudunmawar-da-malaman-addini-ka-iya-bayawa-a-zaben-2023/#respond Wed, 23 Nov 2022 17:23:24 +0000 https://freedomradionig.com/?p=46431 A cikin shirin na wannan ranar an tattaunawa ne kan gudumawar da Malaman addini za su bayar a Zaben 2023.

Bakin sun hada da Dr Said Ahmad Dukawa da Dr Aminu Ismail Sagagi.

]]>
https://freedomradionig.com/duniyarmu-a-yau-tattaunawa-kan-gudunmawar-da-malaman-addini-ka-iya-bayawa-a-zaben-2023/feed/ 0 46431
Duniyarmu A Yau: Tattaunawa kan kididdiga cewa kaso biyu bisa uku na yan Najeriya na fama da talauci https://freedomradionig.com/duniyarmu-a-yau-tattaunawa-kan-kididdiga-cewa-kaso-biyu-bisa-uku-na-yan-najeriya-na-fama-da-talauci/ https://freedomradionig.com/duniyarmu-a-yau-tattaunawa-kan-kididdiga-cewa-kaso-biyu-bisa-uku-na-yan-najeriya-na-fama-da-talauci/#respond Mon, 21 Nov 2022 17:25:51 +0000 https://freedomradionig.com/?p=46364 Duniyarmu A Yau: Tattaunawa kan kididdiga cewa kaso biyu bisa uku na yan Najeriya na fama da talauci.

]]>
https://freedomradionig.com/duniyarmu-a-yau-tattaunawa-kan-kididdiga-cewa-kaso-biyu-bisa-uku-na-yan-najeriya-na-fama-da-talauci/feed/ 0 46364
Duniyarmu A Yau: Tattaunawa kan yadda ilimi zai kasance madogara ga rayuwar al’umma https://freedomradionig.com/duniyarmu-a-yau-tattaunawa-kan-yadda-ilimi-zai-kasance-madogara-ga-rayuwar-alumma/ https://freedomradionig.com/duniyarmu-a-yau-tattaunawa-kan-yadda-ilimi-zai-kasance-madogara-ga-rayuwar-alumma/#respond Thu, 17 Nov 2022 17:38:04 +0000 https://freedomradionig.com/?p=46288 A cikin shirin a wannan ranar an tattauna ne kan yadda Ilimi zai kasance madogara ta kawo sauyi mai amfani da cigaban kasa.

Bakin sun hada da Malam Abdussalam Baban Gwale da Dr Nura Muktar.

]]>
https://freedomradionig.com/duniyarmu-a-yau-tattaunawa-kan-yadda-ilimi-zai-kasance-madogara-ga-rayuwar-alumma/feed/ 0 46288
Duniyarmu A Yau: Tattaunawa kan rawar da mata za su taka wajen samar da shugabanci nagari https://freedomradionig.com/duniyarmu-a-yau-tattaunawa-kan-rawar-da-mata-za-su-taka-wajen-samar-da-shugabanci-nagari/ https://freedomradionig.com/duniyarmu-a-yau-tattaunawa-kan-rawar-da-mata-za-su-taka-wajen-samar-da-shugabanci-nagari/#respond Wed, 16 Nov 2022 16:53:04 +0000 https://freedomradionig.com/?p=46265 A cikin shirin na wannan ranar an tattaunawa ne kan rawar da mata za su taka a siyasa da samar da shugabanci Nagari.

Muna tare da Farfesa Aisha Abdu Ismail.

]]>
https://freedomradionig.com/duniyarmu-a-yau-tattaunawa-kan-rawar-da-mata-za-su-taka-wajen-samar-da-shugabanci-nagari/feed/ 0 46265
Duniyarmu A Yau: Tattaunawa kan gudunmawar da Mata Manoma ke bayarwa https://freedomradionig.com/duniyarmu-a-yau-tattaunawa-kan-gudunmawar-da-mata-manoma-ke-bayarwa/ https://freedomradionig.com/duniyarmu-a-yau-tattaunawa-kan-gudunmawar-da-mata-manoma-ke-bayarwa/#respond Tue, 15 Nov 2022 17:20:35 +0000 https://freedomradionig.com/?p=46249 A cikin shirin na wannan ranar an tattauna ne kan irin gudunmawar da Mata Manoma ke bayarwa wajen bunkasa harkokin noma.

Bakinmu sun hada da Shugabar Kungiyar Mata Manoma masu noman shinkafa reshen Jihar Kano Hajiya Atine Idris da Hajiya Gaji Idris da Hajiya Binta Abubakar da kuma Hajiya Lami Labaran.

]]>
https://freedomradionig.com/duniyarmu-a-yau-tattaunawa-kan-gudunmawar-da-mata-manoma-ke-bayarwa/feed/ 0 46249
Tattaunawa kan gina matasa tare da sama musu madogara https://freedomradionig.com/tattaunawa-kan-gina-matasa-tare-da-sama-musu-madogara/ https://freedomradionig.com/tattaunawa-kan-gina-matasa-tare-da-sama-musu-madogara/#respond Thu, 03 Nov 2022 17:33:31 +0000 https://freedomradionig.com/?p=46031 A cikin shirin na wannan ranar, an tattauna ne kan gina matasa da kokarin da makarantar ENGAUSA HUB ta ke yi wajen samawa matasa makoma.

Shirin ya karbi bakuncin Engr. Mustapha Habu Ringim da Engr. Ahmad Aminu.

]]>
https://freedomradionig.com/tattaunawa-kan-gina-matasa-tare-da-sama-musu-madogara/feed/ 0 46031
Duniyarmu A Yau 18-10-2022 https://freedomradionig.com/duniyarmu-a-yau-18-10-2022/ https://freedomradionig.com/duniyarmu-a-yau-18-10-2022/#respond Wed, 19 Oct 2022 12:07:16 +0000 https://freedomradionig.com/?p=45747 A cikin shirin na wannan ranar, an tattaunawa kan Kalubalen shafukan sada zumunta a zaben 2023.

Bakin sun hadar da Dr Nura Ibrahim, Comrade Anas Ado Ahmad da Comrade Abdurrazak Alkali.

]]>
https://freedomradionig.com/duniyarmu-a-yau-18-10-2022/feed/ 0 45747
Shirin Duniyar Mu A Yau 17-05-2022 https://freedomradionig.com/shirin-duniyar-mu-a-yau-17-05-2022/ https://freedomradionig.com/shirin-duniyar-mu-a-yau-17-05-2022/#respond Tue, 17 May 2022 18:50:17 +0000 https://freedomradionig.com/?p=44519 A cikin shirin na wannan ranar, an tattauna ne kan Lafiyar tsirrai, kama daga amfanin gona, Bishiyu da ma filawoyi.

Farfesa Abdulhamid Umar Yusuf da Dr Salisu Haruna Gwambe ne aka tattauna da su a cikin shirin.

]]>
https://freedomradionig.com/shirin-duniyar-mu-a-yau-17-05-2022/feed/ 0 44519