Barka Da Hantsi – Freedom Radio Nigeria https://freedomradionig.com ...Muryar Jama'a Thu, 09 Mar 2023 12:08:17 +0000 en-GB hourly 1 https://i0.wp.com/freedomradionig.com/wp-content/uploads/2019/09/Freedom-Kano-e1568718728160.png?fit=32%2C32&ssl=1 Barka Da Hantsi – Freedom Radio Nigeria https://freedomradionig.com 32 32 166714237 Mun shiga harkokin zabe ne don tabbatar da an yi shi bisa doka https://freedomradionig.com/mun-shiga-harkokin-zabe-ne-don-tabbatar-da-an-yi-shi-bisa-doka/ https://freedomradionig.com/mun-shiga-harkokin-zabe-ne-don-tabbatar-da-an-yi-shi-bisa-doka/#respond Thu, 09 Mar 2023 11:57:57 +0000 https://freedomradionig.com/?p=47831 Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta kasa EFCC ta ce, ta shiga harkokin zaben bana ne domin tabbatar da cewa an yi shi yadda ya dace da tsarin doka.

Shugaban hukumar mai kula da shiyyar Kano Malam Faruk Dogondaji ne ya bayyana hakan a zantawarsa da wakilinmu Freedom Radio Nura Bello.

Tattaunawar tasu dai, ta mayar da hankali ne kan irin rawar da hukumar ta taka a zaben shugaban kasa da yan majalisar tarayya da ya gabata.

Haka kuma, ya bukaci jama’a da su rika bai wa hukumar ta EFCC bayanan sirri na wuraren da suka ga ana sayar da kuri’a ranar zabe.

Malam Faruk Dogondaji ya ce, za a iya sanar da hukumar ne ta hanyar kiran lambar waya 09158890885.

 

Rahoton Nura Bello

]]>
https://freedomradionig.com/mun-shiga-harkokin-zabe-ne-don-tabbatar-da-an-yi-shi-bisa-doka/feed/ 0 47831
Barka da Hantsi: Tattaunawa kan umarni da kyakykyawa da hani da mummuna domin gyara makomar al’umma https://freedomradionig.com/barka-da-hantsi-tattaunawa-kan-umarni-da-kyakykyawa-da-hani-da-mummuna-domin-gyara-makomar-alumma/ https://freedomradionig.com/barka-da-hantsi-tattaunawa-kan-umarni-da-kyakykyawa-da-hani-da-mummuna-domin-gyara-makomar-alumma/#respond Fri, 25 Nov 2022 10:35:54 +0000 https://freedomradionig.com/?p=46458 A cikin shirin na wannan ranar an yi duba ne kan batun umarni da kyakykyawa da hani da mummuna domin gyara makomar al’umma.

Farfesa Mustapha Hussain Shugaban cibiyar kare haƙƙoƙin ɗan Adam a musulunchi shi ne baƙon shirin.

]]>
https://freedomradionig.com/barka-da-hantsi-tattaunawa-kan-umarni-da-kyakykyawa-da-hani-da-mummuna-domin-gyara-makomar-alumma/feed/ 0 46458
Barka da Hantsi: Duba kan durƙushewar masana’antu da kamfanoni a arewacin Najeriya https://freedomradionig.com/barka-da-hantsi-duba-kan-dur%c6%99ushewar-masanaantu-da-kamfanoni-a-arewacin-najeriya/ https://freedomradionig.com/barka-da-hantsi-duba-kan-dur%c6%99ushewar-masanaantu-da-kamfanoni-a-arewacin-najeriya/#respond Thu, 24 Nov 2022 11:34:33 +0000 https://freedomradionig.com/?p=46441 A cikin shirin na wannan ranar an yi duba ne kan halin da masana’antu da kamfanoni suke ciki na durƙushewa a arewacin Najeriya.

Sai kuma matakan da ya kamata mahukunta su ɗauka domin farfaɗo dasu da ma tasirin taƙaita zirga-zirgar kuɗi a hannun jama’a musamman ƴan kasuwa.

Baƙon shi ne Farfesa Murtala Sabo Sagagi, masanin harkokin tattalin arziƙi da masana’antu daga jami’ar Bayero Kano.

]]>
https://freedomradionig.com/barka-da-hantsi-duba-kan-dur%c6%99ushewar-masanaantu-da-kamfanoni-a-arewacin-najeriya/feed/ 0 46441
Barka da Hantsi: Yadda sabon kwamitin da gwamnatin Kano ta kafa don inganta wutar lantarki ke aiki https://freedomradionig.com/barka-da-hantsi-yadda-sabon-kwamitin-da-gwamnatin-kano-ta-kafa-don-inganta-wutar-lantarki-ke-aiki/ https://freedomradionig.com/barka-da-hantsi-yadda-sabon-kwamitin-da-gwamnatin-kano-ta-kafa-don-inganta-wutar-lantarki-ke-aiki/#respond Wed, 23 Nov 2022 11:32:44 +0000 https://freedomradionig.com/?p=46395 A cikin shirin na wannan ranar an yi duba ne kan yadda tsarin aiki zai kasance ƙarƙashin sabon kwamitin da gwamnatin jihar Kano ta kafa domin inganta wutar lantarki.

Hakan ya biyo bayan samun ƙaruwar yawan wutar da kuma tsaiko na rashin samun hanyoyin kawota ƙananan tashoshin rarraba wutar a ƙwaryar birni.

Baƙin sun haɗa da Injiniya Rabi’u Sulaiman Bichi mataimakin shugaban kwamitin da kuma Injiniya M.K. Bello jami’i daga Kamfanin sarrafa lantarki na TCN.

]]>
https://freedomradionig.com/barka-da-hantsi-yadda-sabon-kwamitin-da-gwamnatin-kano-ta-kafa-don-inganta-wutar-lantarki-ke-aiki/feed/ 0 46395
Barka da Hantsi: Sanin ƙa’idojin ajiye masu laifi a gidajen ajiya da gyaran hali bisa hurumin doka https://freedomradionig.com/barka-da-hantsi-sanin-%c6%99aidojin-ajiye-masu-laifi-a-gidajen-ajiya-da-gyaran-hali-bisa-hurumin-doka/ https://freedomradionig.com/barka-da-hantsi-sanin-%c6%99aidojin-ajiye-masu-laifi-a-gidajen-ajiya-da-gyaran-hali-bisa-hurumin-doka/#respond Tue, 22 Nov 2022 14:08:03 +0000 https://freedomradionig.com/?p=46384 A cikin shirin na wannan ranar an yi duba ne kan tsare-tsare ko ƙa’idojin ajiye masu laifi a gidajen ajiya da gyaran hali ƙarƙashin hurumin doka.

Tare da kuma jin dalilai na bambanta masu ƙananan laifuka da manyan jami’an gwamnati har ake ware musu muhalli na musamman (VIP).

Baƙon shi ne SC Musbahu Lawan Ƙofar Nassarawa, jami’in hulɗa da jama’a na hukumar kula da gidajen ajiya da gyaran hali a jihar Kano wato Nigerian Correctional Service.

]]>
https://freedomradionig.com/barka-da-hantsi-sanin-%c6%99aidojin-ajiye-masu-laifi-a-gidajen-ajiya-da-gyaran-hali-bisa-hurumin-doka/feed/ 0 46384
Barka da Hantsi: Tattaunawa kan ƙalubalen gurɓataccen mulki ga makomar ƙasa https://freedomradionig.com/barka-da-hantsi-tattaunawa-kan-%c6%99alubalen-gur%c9%93ataccen-mulki-ga-makomar-%c6%99asa/ https://freedomradionig.com/barka-da-hantsi-tattaunawa-kan-%c6%99alubalen-gur%c9%93ataccen-mulki-ga-makomar-%c6%99asa/#respond Mon, 21 Nov 2022 16:18:22 +0000 https://freedomradionig.com/?p=46361 Tasirin ƙungiyoyin fafutuka wajen ɗora gamnati a kan layin da ya dace na sarrafa dukiyar jama’a da kuma ƙalubalen gurɓataccen mulki ga makomar ƙasa.

Baƙon shi ne Ambassador Ibrahim Waiya, shugaban gamayyar ƙungiyoyin fararen hula na jihar Kano wadda aka fi sani da Kano Civil Society Forum.

]]>
https://freedomradionig.com/barka-da-hantsi-tattaunawa-kan-%c6%99alubalen-gur%c9%93ataccen-mulki-ga-makomar-%c6%99asa/feed/ 0 46361
Barka da Hantsi: Tattaunawa kan matsalolin da makabartu ke fuskanta a jihar Kano https://freedomradionig.com/barka-da-hantsi-tattaunawa-kan-matsalolin-da-makabartu-ke-fuskanta-a-jihar-kano/ https://freedomradionig.com/barka-da-hantsi-tattaunawa-kan-matsalolin-da-makabartu-ke-fuskanta-a-jihar-kano/#respond Fri, 18 Nov 2022 12:36:05 +0000 https://freedomradionig.com/?p=46302 A cikin shirin na wannan ranar an yi duba ne kan matsalolin da Maƙabartu ke fuskanta a jihar Kano.

Alhaji Habib Inuwa Gora da Alhaji Musbahu Nasir Ɗan Dawaki shugabanni ne a kungiyar cigaban al’umma ta Zam-Zam dake Unguwar Yalwa a Ƙaramar Hukumar Dala.

]]>
https://freedomradionig.com/barka-da-hantsi-tattaunawa-kan-matsalolin-da-makabartu-ke-fuskanta-a-jihar-kano/feed/ 0 46302
Barka da Hantsi: Tattaunawa kan dalilan da ke janyo haihuwar jariran da basu cika wata 9 ba https://freedomradionig.com/barka-da-hantsi-tattaunawa-kan-dalilan-da-ke-janyo-haihuwar-jariran-da-basu-cika-wata-9-ba/ https://freedomradionig.com/barka-da-hantsi-tattaunawa-kan-dalilan-da-ke-janyo-haihuwar-jariran-da-basu-cika-wata-9-ba/#respond Thu, 17 Nov 2022 10:49:15 +0000 https://freedomradionig.com/?p=46278 Ranar 17 ga watan Nuwambar kowace shekara, rana ce da hukumar lafiya ta majalisar ɗinkin duniya ta ware domin kula da lafiyar ‘Bakwaini’ a duniya wato ‘world premature day’.

An tattauna domin jin dalilai na kimiyyar lafiya da ka iya janyo haihuwar jariran da basu cika wata 9 ba da sauran batutuwa masu alaƙa da lafiyar ƙananan yara.

Baƙin sun haɗa da AbdulMalik Saminu, likitan yara a asibitin koyarwa na Aminu Kano da kuma Muhammad Abba Musa babban jami’in jinya a fannin kula da ƙananan yara na Asibitin AKTH ɗin.

]]>
https://freedomradionig.com/barka-da-hantsi-tattaunawa-kan-dalilan-da-ke-janyo-haihuwar-jariran-da-basu-cika-wata-9-ba/feed/ 0 46278
Barka da Hantsi: Tattaunawa kan ayyukan gwamnatin Kano da ɓangarorin da ake fuskantar ƙalubale https://freedomradionig.com/barka-da-hantsi-tattaunawa-kan-ayyukan-gwamnatin-kano-da-%c9%93angarorin-da-ake-fuskantar-%c6%99alubale/ https://freedomradionig.com/barka-da-hantsi-tattaunawa-kan-ayyukan-gwamnatin-kano-da-%c9%93angarorin-da-ake-fuskantar-%c6%99alubale/#respond Wed, 16 Nov 2022 12:20:44 +0000 https://freedomradionig.com/?p=46256 A cikin shirin na wannan ranar an yi duba ne kan aikace-aikacen gwamnatin jihar Kano da ɓangarorin da ake fuskantar ƙalubale tare da sauran batutuwa da suka shafi manufofi da mulkin jama’a.

Baƙon shi ne Kwamishinan Ma’aikatar yaɗa labarai a gwamnatin jihar ta Kano Comrade Muhammad Garba.

]]>
https://freedomradionig.com/barka-da-hantsi-tattaunawa-kan-ayyukan-gwamnatin-kano-da-%c9%93angarorin-da-ake-fuskantar-%c6%99alubale/feed/ 0 46256
Barka da Hantsi: Yadda kwamitin bincike kan gine-ginen da aka yisu ba bisa ƙa’ida ba a Kano ke aiki https://freedomradionig.com/barka-da-hantsi-yadda-kwamitin-bincike-kan-gine-ginen-da-aka-yisu-ba-bisa-%c6%99aida-ba-a-kano-ke-aiki/ https://freedomradionig.com/barka-da-hantsi-yadda-kwamitin-bincike-kan-gine-ginen-da-aka-yisu-ba-bisa-%c6%99aida-ba-a-kano-ke-aiki/#respond Mon, 14 Nov 2022 12:44:45 +0000 https://freedomradionig.com/?p=46227 A cikin shirin na wannan ranar an tattauna ne kan yadda kwamitin bincike da gano gine-ginen da aka yi su ba bisa ƙa’ida ba a birnin Kano ke gudanar da aikinsa da kuma ƙalubalen gamuwa da shafaffu da mai.

Baƙon shi ne shugaban kwamitin wato Hon. Baffa Babba Ɗan’Agundi, wanda karo guda shi ne MD na hukumar KAROTA.

]]>
https://freedomradionig.com/barka-da-hantsi-yadda-kwamitin-bincike-kan-gine-ginen-da-aka-yisu-ba-bisa-%c6%99aida-ba-a-kano-ke-aiki/feed/ 0 46227