

Iran ta jaddada cewa har yanzu ba ta kai ga yanke hukunci na ƙarshe ba akan yarjejeniyar kawo ƙarshen yaƙin...
An yankewa tsohon shugaban ƙasar Koriya ta Kudu, Yoon Suk Yeol, hukuncin daurin shekaru talatin a gidan yari bisa tuhume tuhumen bayar da umarnin aika jirage...
Iran ta ce dakarun juyin juya halin ƙasar (IRGC) sun kai hare-hare kan sansanonin Amurka da ke yankin Gabas ta Tsakiya da makamai masu linzami na...
Mahukuntan Iran sun sanar da cewa za su gudanar da jana’izar ƙasa ta kwanaki uku ga tsohon Jagoran Addinin ƙasar, Ali Khamenei, wanda aka ce ya...
Aƙalla mutum 13 ne aka kashe a jerin hare-haren da Rasha ta kai wa wasu biranen Ukraine ta hanyar amfani da jirage marasa matuƙa da makamai...
Rundunar juyin juya halin Musulunci ta Iran (IRGC) ta sanar da cewa ta harbo wani jirgin yaɓi maras matuki na Amurka ƙirar MQ-1 da ta kai...
Kungiyar Hamas da sojojin Isra’ila sun tabbatar da kisan Izz al-Din Haddad, kwamandan rundunar sojin Hamas da aka fi sani da Qassam Brigades, a wasu hare-hare...
Amurka ta yi asarar Dala bilyan 29 a yakin da take yi da Iran, in ji ma’aikatar Pentagon Ma’aikatar Tsaron Amurka ta Pentagon ta bayyana cewa...
An rantsar da tauraron fina-finan Indiyan nan da ya jagoranci jam’iyyarsa wajen lashe zaɓen majalisar dokokin jihar Tamil Nadu a kudancin Indiya, a matsayin babban ministan...
Harin ‘yan tawayen M23 na ci gaba da tilastawa fararen hula tserewa daga Gabashin Jamhuriyar Dumokaradiyyar Congo da birnin Sake da ke Gabashin kasar ke ci...